fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: Ilkay Gundogan

Manchester City bata da ra’ayin siyar da Ilkay Gundogan a wannan kakar

Manchester City bata da ra’ayin siyar da Ilkay Gundogan a wannan kakar

Uncategorized
Barcelona tana daya daga cikin kungiyoyin dake harin siyan Gundogan a wannan kakar daga Manchester City. Amma Sky Sport sun bayyana cewa an fada masu dan wasan tsakiyan wanda keda sauran kwantirakin shekaru biyu a City ba zai bar kungiyar a wannan kakar ba. Gundogan yana tare da tawagar kasar shi ta Jamus yana shirin buga mata gasar Euro ta shekarar 2020 da aka daga, bayan ya taimakawa City ta lashe kofin Firimiya da kuma Carabao. Dan wasan mai shekaru 30 ya kasance dan wasan daya fi ciwa Manchester City kwallaye a wannan kakar, inda daya ci mata 13 a gabadaya wasannin daya buga. Ilkay Gundogan: Manchester City have no plans to sell midfielder this summer Barcelona are one club that have been linked with a possible summer move for the midfielder. But with two years left o...