fbpx
Friday, May 27
Shadow

Tag: Ilori

Matasa sun yi zanga-zanga saboda tsadar tabar Wiwi a Ilori

Matasa sun yi zanga-zanga saboda tsadar tabar Wiwi a Ilori

Tsaro
Matasa a Birnin Ilori na jihar Kwara sun fita zanga-zanga inda suka rika lalata kayan mutane wai duk saboda tabar wiwi da ake sayar musu ta kara kudi.   Saidai kuma Rahotanni sun bayyana cewa hakarsu ta cimma ruwa saboda bayan wannan tada hankali da suka yi, farashin tabar wiwin ya sauko kasa, kamar yanda Guardian ta ruwaito. Saidai wannan lamari ya tadawa mutanen garin hankali, musamman ma shuwagabannin addinai, babban limamin Ilori, Alhaji Muhammad Bashir ya bayyana cewa garin ba haka yake ba a shekarun baya, matasan suna daukar muguwar dabi'a ne daga mutanen banza, ya kara da cewa sai iyaye sun dage da baiwa 'ya'yansu tarbiyyar data kamata.   Shima shugaban kungiyar CAN na jihar, Dr. Olusola Ajolore ya bayyana cewa ya kamata a dauki mataki da gaggawa akan wa...
Coronavirus:An killace likitocin Najeriya 40

Coronavirus:An killace likitocin Najeriya 40

Kiwon Lafiya
Rahotanni daga birnin Legas na cewa Asibitin koyarwa na jami'ar Legas ya killace Likitoci da jami'an iyya 12 saboda mu'amalar da suka yi da wanda Coronavirus/COVID-19 ta kashe a Asibitin.   Me bada shawara kan harkar kula da Lafiya na Asibitin,Farfesa Wasiu Adeyemo ne ya bayyanawa manema labarai haka.   A makon daya gabatane dai aka samu mutum 1 daya Mutu sanadin Coronavirus/COVID-19 a Asibitin.   Hakanan shima Asibitin koyarwa na jami'ar Ilori ya killace Likitoci da jami'an lafiya 28 bayan mu'amalar da suka yi da wani mutum daya Mutu sanadin cutar a Ranar Alhamis din data gabata.   Bayyana Labaran a Ranar Talata ya saka Fargaba a tsakanin Likitocin musamman lura da cewa babu isassun kayan kariya na duba marasa Lafiya,kamar yanda Punch ta ruw...