fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: India coronavirus

Wani fasinja dan kasar Indiya ya mutu a cikin jirgi bayan an kwashe su daga daga Legas zuwa Mumbai

Wani fasinja dan kasar Indiya ya mutu a cikin jirgi bayan an kwashe su daga daga Legas zuwa Mumbai

Kiwon Lafiya
A karshan makonnan an samu mutuwar wani fasinja dan asalin kasar indiya wanda ya mutu a cikin jirgi bayan an kwashe su daga Najeriya zuwa garin Mumbai dake Indiya kamar yadda jaridar Daily Times ta labarta mana. Mutumin mai kimanin shekaru 42 an rawaito cewa ya kamu da zazzabi ne inda daga bisani ya fara samun wahalar numfashi wanda daga baya aka sanya masa matallafin numfashi. Bayan kuma wasu lokuta mutumin yace ga garin kunan bayan mutuwar tasa  rahotanni sun bayyana cewa jirgin ya sauka a mumbai da misalin karfe 3: 40 na safe. Sai dai a cewar hukumumin kasar dake indiya sun bayyana cewa mutumin ya mutune a sakamakon rashin lafiya amma ba coronavirus ce sillar ajalinsa ba.