fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Tag: India

An kashe gobarar mai data kai watanni 5 tana ci a India

An kashe gobarar mai data kai watanni 5 tana ci a India

Uncategorized
Wata gobara da ta riƙa ci har tsawon wata biyar a rijiyar man fetur da ke arewa maso gabashin Indiya, a ƙarshe dai an kashe ta a yau Lahadi. Kamfanin dillancin labarai na AFP ya ruwaito cewa ma'aikatan kamfanin Oil India sun yi ta yaƙi da wutar a Jihar Assam tun bayan da aka samu wata fashewa a watan Yuni, inda rijiyar man ta fashe kuma ta fara tsiyayar da ɗanyen gas. Ma'aikata biyu ne suka mutu sakamakon fashewar. Daga baya wani mutum ɗaya ya sake mutuwa a watan Satumba bayan wata fashewar a wurin. Ƙwararru daga ƙasashen Canada da Singapore da Amurka ne suka haɗa ƙarfi da ƙarfe domin kashe wutar. Wani mai magana da yawun Oil India, Tridiv Hazarika, ya bayyana cewa "an kashe gobarar kwatakwata". "An kashe wutar kuma yanzu an kawo ƙarshenta," in ji shi a hirarsa da AFP. "Babu...
Tauraron India, Faraaz Khan ya mutu

Tauraron India, Faraaz Khan ya mutu

Nishaɗi
Jarumin fina-finan India, Faraaz Khan ya mutu a yau, Laraba bayan fama da Jinya.   Ya mutu ne a Asibitin Bengaluru inda aka kaishi wajan kulawa ta musamman. Abokiyar aikinsa, Pooja Bhatt ce ta bada Labarin mutuwar tasa.   Ta bayyana cewa tana sanar da Mutuwar Faraaz a cikin bakin ciki kuma gurbin da ya bari ba za'a iya cike shi ba, ta yi rokon da a saka iyalansa cikin addu'a. “With a heavy heart I break the news that #FaraazKhan has left us for what I believe, is a better place. Gratitude to all for your help & good wishes when he needed it most. Please keep his family in your thoughts & prayers. The void he has left behind will be impossible to fill.”   Pooja Bhatt also wrote, “#FaraazKhan May 1970-Nov 2020 May your music always play across ...
Hotuna: Wanda ya maida Shugaban Amurka, Trump Allahn sa yana bauta masa ya mutu yayin da ya dauki Azumi dan rokawa shugaban samun sauki daga Coronavirus/COVID-19

Hotuna: Wanda ya maida Shugaban Amurka, Trump Allahn sa yana bauta masa ya mutu yayin da ya dauki Azumi dan rokawa shugaban samun sauki daga Coronavirus/COVID-19

Uncategorized
Wani mutum, daga yankin Telangana na kasar India ya dauki hankula bayan da ya mayar da shugaban kasar Amurka, Donald Trump Allahn sa ya rika bauta masa.   Mutumin ya mutu bayan da ya dauki azumi dan ya rokawa Trump din samun saukin cutar Coronavirus/COVID-19 da ta kamashi. Bussa Krishna dan kimanin shekaru 33 ya mutu rabar 11 ga watan October,  watau Lahadin data gabata saboda bugun zuciya. Ga dukkan alama damuwace ta masa yawa saboda cutar Coronavirus data kama shugaban kasar Amurka, shi kuma bai ji dadin hakan ba.   Wata majiya daga danginsa tace ya mutu ne yayin da yace kan azumi dan nemawa shugaban kasar Amurkar samun lafiya daga cuyar data kamashi.   “He was feeling depressed for the last couple of weeks after coming to know that Trump and Melan...
Mutane biyu sun mutu, 16 sun bace yayin da wani gini ya rufta a kasar Indiya

Mutane biyu sun mutu, 16 sun bace yayin da wani gini ya rufta a kasar Indiya

Uncategorized
Yan sanda sun bayyana cewa, kimanin mutane biyu ne suka mutu yayin da 16 a ke fargabar sun makale bayan da wani gini mai hawa biyar ya ruguje a ranar Talata a yammacin kasar Indiya a yankin Maharashtra. Jami'an 'yan sanda Shashikiran Kashid ya bayyan cewa mutane 2 sun mutu yayin da mutane 7 da a ka ceto sun jikkata. A cewarsa, ana faragabar mutane sama da 70 sun yi batan dabo, amma shugaban ‘yan sanda Raigad, Anil Paraskar, ya ce kimanin mazauna 60 ne suka tsere a dai-dai lokacin  da ginin ya fara rushewa. Jami'an 'yan sanda sun zargi cewa ginin yana da matsala. Firaministan kasar Narendra Modi ya jajantawa wanda lamarin ya rutsa da su tare da shan al'washin tallafawa wadanda lamarin ya shafa.  
Wata Mata Da Ya’yan ta sun kashe kansu bayan Mijinta ya mutu sakamakon Coronavirus

Wata Mata Da Ya’yan ta sun kashe kansu bayan Mijinta ya mutu sakamakon Coronavirus

Uncategorized
Parimi Snuneetha mai shekaru 50 da haihuwa, rahotanni sun bayyana cewa ta kashe kanta ne tare da 'ya'yan ta su 2 Narasaiah Phanikumar, mai shekaru 25 da kuma Lakshmi Aparna mai shekaru 23, bayan mijin ta ya mutu sakamakon cutar coronavirus, kamar yadda The Herald ta rawaito. Bayan mutuwar mijin nata mai suna Narasaiah mai kimanin shekaru 52 sakamakon cutar Korona, kwanaki 4 da suka gabata matar da iyalan nata suka fada cikin matsanan ciyar damuwa a sabili da 'yan uwa da abokanai sun ki zuwa dan jajan ta musu mutuwar mijin nata tare da kaurace musu da gaba daya. Hakan ne ya sanya matar da yaran nata  fadowa daga kan wata gada dake a Andhra Pradesh’s Rajahmundry a ranar 19 ga watan Ogusta. A cewar rundunar 'yan sanda ta bayyana cewa ta gano wata takarda da mamatan suka bari a cikin ...
Wani Ba’indiye Ya halaka kansa Sakamakon Matarsa Taki Amincewa dashi tsawan watanni 22 da Aurensu

Wani Ba’indiye Ya halaka kansa Sakamakon Matarsa Taki Amincewa dashi tsawan watanni 22 da Aurensu

Kiwon Lafiya, Uncategorized
Wata mata mai suna Geeta Parmar, mai kimanin shekaru 32 ta shiga hannun hukumomi a kasar India bayan da a ka zarge ta da silar mutuwar Mijjin ta. Matar wace ke zaune A Maninagar/Gujarat, jami'an tsaro sun cafke ta ne bayan da surukar ta, tai kararta zuwa ofishin hukumar 'yan sanda a kasar. Rahotanni sun bayyana cewa, Surukar mai suna Muli Parmar, mai shekaru 55 ta shaidawa jam'an tsaro cewa, Matar taki bawa mijinta hadin kai a matsayin su na ma'aurata har tsawan watanni 22 tun bayan da su kai aure. Haka zalika Surukar tace "A kwai ranar data kai ziyara gidan Dan nata, Inda ta tarar dasu, suna kwance a gurare daban-daban, a lokacin shima Dan nata, ya shaida mata cewa Matar tashi sam bata taba bashi hadin kai ba, A cewar rahoton  'yan sanda. An dai rawaito da cewa Mijin mai suna ...
Bidiyo: Hatsarin Jirgin Sama Yayi Sanadin Mutuwar Mutane 14 Tare Da Jikkata Wasu Da Dama

Bidiyo: Hatsarin Jirgin Sama Yayi Sanadin Mutuwar Mutane 14 Tare Da Jikkata Wasu Da Dama

Uncategorized
wani jirgin saman Idian Express yayi hatsari yayin da a kalla mutane 14 suka rasa ransu inda wasu da dama suka jikkata. Jirgin wanda ya yi hatsari a lokacin da ya ke kokarin sauka a sakamakon mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya da a ke yi, haka zalika jirgin wanda a ka bayyana da yana dauke da a kalla fasinnjoji kimanin 191 ya rabe gida biyu ne a lokacin da yake kokarin sauka wanda hakan yayi sandin mutuwar mutane 14 tare da jikkata wasu da dama. Jirgin ya taso ne daga Kasar Dubai zuwa  Calicut, Inda ya hadu da gamonsa a lokacin da ke kokarin sauka a filin jirgi na Kerala https://twitter.com/vinayshukla212/status/1291773458125266944?s=20  
An haramta cin naman kare a Indiya

An haramta cin naman kare a Indiya

Uncategorized
An haramta siyar da ko cin naman kare a jihar Nagaland dake Arewa maso Gabashin kasar Indiya.   Jaridar The Indian Express ta rawaito cewa sakataren jihar, Temjen Toy ya sanar da cewa hukumar jihar ta hana cinikin karnuka, siyar da namansu a dafe ko danye a fadin jihar. Al'ada ce dai cin naman kare a jihar Nagaland dake Arewa maso Gabashin kasar Indiya.   Wasu kungiyoyi masu zaman kansu a jihar ta Nagaland sun kalubalanci wacannan sabuwar dokar.   Ita kuwa kungiyan kare hakkokin dabbobi ta (HSI) ta yi farin ciki da maraba da wacannan dokar.   Kungiyar HSI ta sanar da cewa a ko wani shekara ana cinikin karnuka kusan dubu 30 inda suka kara da cewa a ko wace rana ana satar karnuka daga gidajen uwargijiyarsu ko kuma a tituna domin siyar dasu a...
Bidiyonnan da Miji yake lakadawa matarshi duka yayin da Jaririnsu ke kuka a kasa ya dauki hankula

Bidiyonnan da Miji yake lakadawa matarshi duka yayin da Jaririnsu ke kuka a kasa ya dauki hankula

Auratayya
Wannan wani bidiyo ne da ya tada hankulan mutanen kasar India. Bidiyon ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga magidanci ya rike kan matarsa yana lakada mata duka yayin da jaririnsu ko riga babu yana kwance a kasa yana ta Rusa kuka.   Tun tana kare kanta daga dukan har ta daina karewa, da kyar ta kai hannu ta dauko yaron dake ta kuka.   Lamarin ya dauki hankula sosai inda akaita Allah wadai da magidancin. Da dama kuma sun rika tambayar wai waye ma ya dauki bidiyon shima yana da laifi.   Kalli bidiyon a kasa:
Indiya ta ce an kashe mata sojoji 20 a fadanta da China a kan iyaka

Indiya ta ce an kashe mata sojoji 20 a fadanta da China a kan iyaka

Siyasa
Rahotanni daga Indiya na cewa kawo yanzu an kashe sojojin kasar 20, a wani kazamin fada tsakaninsu da na China a ci gaba da rikicin kan iyaka. Ita ma kafar yada labaran China ta ce sun samu asarar rayuka duk da ba ta yi wani karin bayani ba. Wakilin BBC ya ce ''China na ikirarin cewa sojojin Indiya sun ketaro musu kan iyaka ba bisa ka'ida ba, to amma akwai rahotannin da ke cewa tuni an fara zama kan teburin sulhu tsakanin manyan jami'an bangaroran biyu.'' Wannan shi ne rikici mai muni da ya faru tsakanin kasashen biyu a cikin shekaru da dama.