fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Indonusiya

Wasu Damisai sun tsere daga Gidan Namun Daji tare da kashe Daya daga cikin Ma’aikatan dake lura dasu

Wasu Damisai sun tsere daga Gidan Namun Daji tare da kashe Daya daga cikin Ma’aikatan dake lura dasu

Uncategorized
Wasu Damisai guda biyu sun tsere daga gidan ajiye namun daji dake lardin yammacin Kalimantan da ke kasar Indonesia, inda rahotanni suka tabbatar da cewa tuni daya daga cikin Damisan da aka bayyana tserewar tasu tayi karin kumallo da daya daga cikin ma'aikatan Gidan Namun dajin a dai-dai lokacin da yake kokarin dakatar da Damisain daga tserewa daga gidan. Lamarin Dai ya faru a ranar Asabar sai dai wasu rahotanni daga CNN sun tabbatar da cewa anyi Nasar harbe daya daga cikin Damisan da su kai kokarin tserewa da sanyin safiyar ranar Asabar. Haka zalika majiyar ta kara da cewa tuni jami'a dake yankin suka bazama neman dayar Damisan domin itama ta fuskanci hukunci.