fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Intels

Kamfanin Intels ya musanta ikirarin Atiku na cewa Shugaba Buhari na ma kasuwancinsa Zagon kasa

Kamfanin Intels ya musanta ikirarin Atiku na cewa Shugaba Buhari na ma kasuwancinsa Zagon kasa

Siyasa
Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana janye hannun jarisa daga kamfanin Intels inda kuma yayi zargin cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari nawa kasuwancin Nasa zagon kasa.   Saidai a Martanin kamfanin kan wanan lamari, yace ikirarin na Atiku ba gaskiya bane.   Kamfanin yace tun bayan kafashi, ya rika aiki bisa doka, kuma gwamnati bata masa katsalandan a aikinsa. Yace matsalar da yake fuskanta da gwamnati a yanzu abune da aka saba gani a harkar kasuwanci kuma za'a shawo kan matsalar. "Intels Nigeria Limited and its parent company, Orlean Invest Holding, in relation to some statements that appeared in the press yesterday and today, categorically deny that its business has at some time been hindered by political influences from the curre...