fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: internet

Yanzu-Yanzu: Akwai yiyuwar gwamnati ta kulle yanar gizo(Internet) a Najeriya saboda zanga-zangar SARS data ki karewa

Yanzu-Yanzu: Akwai yiyuwar gwamnati ta kulle yanar gizo(Internet) a Najeriya saboda zanga-zangar SARS data ki karewa

Siyasa
Rahotanni sun bayyana cewa akwai yiyuwar gwamnatin tarayya ta kulle yanar gizo a Najeriya saboda yanda zanga-zangar SARS ta ki ci ta ki cinyewa. Zanga-zangar ta samo Asaline bayan da wani bidiyon 'yan sanda ya watsu suna cin zarafin wani matashi sannan da kuma harbinsa.   Matasa sun rika amfani da #EndSARS a shafukan sada zumunta dan aika sako game da zanga-zangar,  saidai zuwa yanzu wanan Maudu'i ya daina bayyana sosai wanda wasu masana ke zargin ha dukkan alamu gwamnati ce ta dakatar dashi.   Hukumar 'yansandan Najeriya ta rusa SARS amma duk da haka ba'a daina zanga-zangar ba wanda wannan yasa wasu masana ke tunin gwamnati na iya dakatar da Yanar gizo na wani lpkaci dan dakile yaduwar zanga-zangar,  kamar yanda Guardian ta ruwaito.   Wani masani Ad...