
Kalli yanda jama’a suka zauna nesa-nesa da juna a taron da suka yi da gwamnan Gombe
Gwamnan jihar Gombe na tattaunawa da sarakunan gargajiya
Gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya yana taro da sarakuna da sauran masu ruwa da tsaki a jihar domin tattauna yadda za a shawo kan annobar coronavirus.
A wurin taron nan dai dukkan mahalarta sun zauna a nesa da juna.
BBChausa.