fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: IPPIS

Gwamnatin tarayya ta dakatar da Albashin malaman jami’a da basa kan tsarin IPPS

Gwamnatin tarayya ta dakatar da Albashin malaman jami’a da basa kan tsarin IPPS

Siyasa
Gqamnatin tarayya ta bada umarnin dakatar da albashin duk wani Malamin jami'a da wunansa ba ya cikin tsarin biyan Albashi na IPPIS. Wannan umarni ya fitone saga ofishin babban Akanta na kasa, AGF inda yace suk wani ma'aikacin jami'ar da baya cikin tsarin IPPIS ta dalilin rashin Lafiya ko hutu ba za'a saurari uzurinsa ba.   Umarnin daina biyan Albashin zai fara ne daga watan Nuwamba me zuwa idan Allah ya kaimu. Sanarwar ta kuma kara da cewa, kowane malami sai ya kai kansa ofishin akanta janar din da takardun masu alaka an sakashi a tsarin kamin ci gaba da biyansa Albashi.   Yace a guri daya ne kawai za'a wa malami Uzuri idan karo karatu yake, kamar yanda Punch ta ruwaito.   “I am directed to inform you that any staff of your institution who has not en...