fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Iran covid19

Kasar Iran zata bude masallatai a kasar a kwanaki uku na goman karshe

Kasar Iran zata bude masallatai a kasar a kwanaki uku na goman karshe

Kiwon Lafiya
Ministan kasar  ya fada a ranar Talata cewa, Iran za ta sake bude masallatai a cikin darare uku a mako mai zuwa domin masu yin ibada su yi ibadun su  a lokutan  masu daraja cikin watan Ramadana  a goman karshe. An rufe masallatai da wuraren ibada tun a watan Maris a wani bangare na kokarin da kasar keyi don dakile ya duwar cutar corona. A cewar Ministan kiwon lafiya Saeed Namaki ya yi gargadi game da taka tsantsan yayin da yake ba da sanarwar cewa za a kyale masu ibada su halarci masallatai a darare uku dake cikin goman karshe.