fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Ireland

Hotuna: Yanda Turawa ‘yan kasar Ireland suka yi burus da dokar hana taruwar mutane da Nesa-nesa da juna suka halarci jana’izar dan ‘yan uwansu

Hotuna: Yanda Turawa ‘yan kasar Ireland suka yi burus da dokar hana taruwar mutane da Nesa-nesa da juna suka halarci jana’izar dan ‘yan uwansu

Uncategorized
Wasu Turawan Ireland da akewa lakabi da The travellers sun taru su kusan 200 a wajan wata jana'izar yara 2 'yan uwan juna da suka mutu. Turawan da suka halarci jana'izar sun fitone daga gurare daban-daban har daga cikin Ingila kamar yanda Daily Mail ta ruwaito. Kuma sun dauko gawar ne akan wasu kekunan dawakai inda aka gansu suna gaisawa da juna ba tare da fargababa, duk da dokar hana taron mutane da ya wuce 10 a wajan jana'iza da kasar ta saka dan dakile yaduwar cutar Coronavirus.   Wasu da dama da suka hada da 'yan siyasa sun yi Allah wadai da wannan lamari inda sukace ya kamata ace dokar ta hau kan kowa, 'yansanda sun rika kallon the travellers suna bikin binne mamatan, John da Michael Cash wanda duka basu kai shekaru 20 ba. Wani kansilan yankin North...