fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Tag: Isah Aliyu Fantami 5G

COVID-19: Ministan sadarwa Dakta Isa Ali Fantami  yayi bayani akan 5G a Najeriya biyo bayan dambarwar da ake alakanta cutar Covid-19 da fasahar 5G

COVID-19: Ministan sadarwa Dakta Isa Ali Fantami yayi bayani akan 5G a Najeriya biyo bayan dambarwar da ake alakanta cutar Covid-19 da fasahar 5G

Kiwon Lafiya
Ministan sadarwa Isa Pantami, a ranar Asabar ya ce ba a ba da lasisi ga 5G a Najeriya ba. Bayanin na Ministan ya zo ne a yayin jita-jita da ake yadawa a kafofin watsa labaru cewa fasahar 5G tana haifar da cutar COVID-19, wanda aka sani da coronavirus da ta sanya yawancin duniya cikin fargaba. Minisatan sadarwa Dakta Isa Ali Fantami ne ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya rattaba hannu a ranar asabar inda ya bayyana cewa haryanzu ana kan matakin gwaji da kuma duba tsarin ga lafiyar dan adam. Ya ce, an fara gwajin na tsawon watanni uku a ranar 25 ga Nuwamba, “domin yin zurfin tunani da yin nazari kan illolin kiwon lafiya da tsaro da ke tattare da tura 5G a Najeriya. A cewar sa hukumar (NFMC) wanda nine shugabanta bata bada izinin kafa fasahar 5G ba a Najrleriya inji shi. ...