fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Tag: Ishaku

Gwamnan jihar Taraba ya bukaci hukumomin tsaro a jihar da su kara kaimi wajan tabbatar da tsaro

Gwamnan jihar Taraba ya bukaci hukumomin tsaro a jihar da su kara kaimi wajan tabbatar da tsaro

Tsaro
Biyo bayan yawaitar aikata laifuka dake zama rawan dare a jihar, inda a ko yaushe ake samun karuwar ayyukan fashi da makami satar mutane da sauran laifuffuka wanda ke zama sabon abu na yau da kullun a jihar, Gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku ya bukaci hukumomin tsaro a jihar da su tashi haikan wajen tabbatar da kariya ga rayuka da kuma dukiyoyin mutane. Hakan ya biyo bayan wata sanarwa da aka raba wa manema labarai a ranar Litinin mai dauke da sa hannun Muslim Aruwa Babban Mataimaki na Musamman ga Mataimakin Gwamnan jihar kan kafafan labarai. Sanarwar ta sake jaddada haramcin amfani da babur a babban birnin jihar tare da neman hukumomin tsaro da su kwace duk wani babur da aka kama ya karya doka. Don haka gwamnatin jihar ta umarci hukumomin tsaro a jihar da su fara kamowa da kuma ...