fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: Ivan Rakitic

Dan wasan tsakiya na Barcelona Rakitic ya gayawa kungiyar tashi cewa kar su mayar da shi kamar buhun dankali

Wasanni
Dan wasan tsakiya na Barcelona Rakitic ya kalubalanci kungiyar shi saboda rashin adalcin da suke nuna mai kuma suka so su tilasta mai barin kungiyar a shekarar data gabata. Dan wasan ya kasance a Barcelona tun shekara ta 2014 kuma ya rasa matsayin shi a kungiyar tun da suke siya dan wasan tsakiya na Dutch Frankie de jong.     Rakitic ya gayawa manema labarai na Mundo Deprotivo cewa ya fahimci abunda Barcelona suke nufi da shi kuma shi ba buhun dankali bane da zasu juya shi yadda suke so, saboda haka yana so ya koma kungiyar da zasu ringa girmama shi, in koma girmamawar tana Barcelona to zai yi farin ciki, in kuma Bata nan to shine ya kamata ya dauki matakin daya kamata ba wani ba. A shekarar data gabata Barcelona sunyi kokarin amfani da Rakitic domin su dawo da Ne...