
Zaben Edo: Shima Gwamna Obaseki na PDP ya lashe zaben mazabarsa
Gqamnan jihar Edo, Godwin Obaseki wanda shine dan takarar jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Edo ya lashe zaben mazabarsa ta Ward 4, dake Unit 19.
Gwamnan ya samu kuri'u 184 inda abokin takararsa, Ize-iyamu na APC ya samu kuri'u 62.