fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: Jack Grealish

A karin farko cikin kakanni 25 da Manchester City ta buga a gasar Firimiya, kwallonta ta farko ta a gasar ta kasance ba ta hannun dan wasanta ba

A karin farko cikin kakanni 25 da Manchester City ta buga a gasar Firimiya, kwallonta ta farko ta a gasar ta kasance ba ta hannun dan wasanta ba

Wasanni
A karin farko cikin kakanni 25 da Manchester City ta buga a gasar Firimiya, kwallonta ta farko ta a gasar ta kasance ba ta hannun dan wasanta ba. Yayin da shi kuma sabon dan wasanta Jack Grealish ya zamo dan wasan Ingila na farko daya fara ciwa City kwallo a wasan shi na farko na gida, tun bayan Lampard a shekarar 2014 a karawar su da Chelsea. Ayneric Laporte, Raheem Sterling da kuma Riyad Mahrez ne suka ciwa City kwallaye uku bayan an dawo daga hutun rabin lokaci, yayin data lallasa Norwich daci 5-0 bayan tasha kashi a hannun Tottenham daci 1-0 a makon daya gabata. For the first time in Manchester City's 25 Premier League campaign, their first goal in the division has been an own goal For the first time in Manchester City's 25 Premier League campaigns, their first goal of ...
“Na so na buga daya”>>Jack Grealish ya mayarwa da Roy Keane martani bayan Italiya ta doke Ingila a bugun daga kai sai mai tsaron raga

“Na so na buga daya”>>Jack Grealish ya mayarwa da Roy Keane martani bayan Italiya ta doke Ingila a bugun daga kai sai mai tsaron raga

Wasanni
Jack Grealish ya mayarwa Roy Keane martani bayan ya bayyana cewa yaki bugawa Ingila bugun daga kai sai mai tsaron raga a wasan tada Italiya, a lokacin da kasar ke buka tar yan wasa kamar shi. Wasan ya kasance na farko da Ingila ta kai na karshe a gasa tun shekarar 1966, amma ta kasa yin nasara cikin mintina 120 da suka buga inda suka tashi daci 1-1 har suka kai bugun daga kai sai mai tsaron raga. Yayin da Marcus Rashford, Jadon Sancho da Bukayo Saka duk suka barar da tasu kuma hakan yasa ake kalubalantar tawagar da dorawa matasan yan wasa nauyi a kansu. Inda shi Grealish ya bayyana cewa yaso a bashi daya amma aka hana shi.   'I wanted to take one!' - Grealish blasts back at Roy Keane after England's Euro 2020 shootout defeat Jack Grealish has blasted back at those accusi...
Tauraron da United ke harin siya Jack Grealish ya bayyan cewa yana kwaikwayon tsarin Cristiano Ronaldo

Tauraron da United ke harin siya Jack Grealish ya bayyan cewa yana kwaikwayon tsarin Cristiano Ronaldo

Wasanni
Manajan kungiyar Manchester United Ole Gunnar yana so ya karawa kungiyar su karfi ta bangaren gaba a kasuwar yan wasan kwallon kafa mai zuwa kuma yana da ra'ayin siyan Jack Grealish daga kungiyar Aston Villa. Aston Villa sune na 19 a teburin gasar premier lig amma duk da haka Jack Grealish yayi nasarar jefa kwallaye har guda tara kuma ya taimaka wurin kwallye guda takwas a wasanni guda 31 daya buga a wannan kakar wasan. Jack Grealish ya bayyan cewa yana kwaikwayon tsarin yadda tauraron Portugal Cristiano Ronaldo yake yin wasa, ya kara da cewa ba wai yana nufin ya kusa kamo Ronaldo bane, kawai yana kokarin bin tsarin zakaran dan wasan ne saboda yana son shi kuma yana kallon wasanni shi sosai. Kokarin da Jack Grealish yake yi a wannan kakar wasan yasa United sun fara ra'ayin s...
Jack Grealish: Dan wasan Aston villa ya bayar da hakuri gami da karya dokar gwamnati da yayi ta coronavirus

Jack Grealish: Dan wasan Aston villa ya bayar da hakuri gami da karya dokar gwamnati da yayi ta coronavirus

Kiwon Lafiya
Dan wasan mai shekaru 24 ya bayyana cewa ya bar gidan shi ne don yaje wurin abokin shi a karshen makon duk da cewa an umurce shi daya zauna a gida don a rage yaduwar cutar coronavirus. Grealish ya sake wani sabon bidoyo a shafin shi na Instagram ayayin da yake cewa yana matukar jin kunya saboda abin da ya aikata a karshen wannan makon. Kuma yace abokin shi ya neme shi sai yasa ya fita. Ya Kara a cewa yana mai ba mutane shawara cewa kar wani ya aikata irin abun da yayi saboda shima yanzu zai cigaba da bin dokokin gwamnati kuma yaci gaba da killace kanshi a gida. Kuma yace yana fatan kowa da kowa zai yi mai yafara gami da abin daya aikata. Kaftin din ya tabbatar da cewa abin daya aikata laifi ne kuma yasa kungiyar Aston villa sunji kunya sosai a idon jama'a kuma sun ce za'...