Mar222020 by hutudoleNo Comments Mahaifiyar Jafar-Jafar ta Rasu Uncategorized Fitaccen Dan Jarida, Jaafar Jaafar Ya Yi Rashin Mahaifiyarsa Za a yi jana'izarta a Sabon Titi, Kwanar Gidan Kankara dake Birnin Kano a safiyar yau Lahadi. Allah ya gafarta mata. Amin.