fbpx
Tuesday, March 28
Shadow

Tag: Jaki

GWAMNATIN SHUGABA BUHARI ZA TA SAMAR DA GANDUN DAJIN KIWON JAKUNA A JIHOHIN BAUCHI DA EBONYI

GWAMNATIN SHUGABA BUHARI ZA TA SAMAR DA GANDUN DAJIN KIWON JAKUNA A JIHOHIN BAUCHI DA EBONYI

Uncategorized
Cibiyar bincike don bunkasa kiwon dabbobi a Najeriya NAPRI da hadin gwiwar wasu abokan hulda za su yaki tare domin samar da gandun kiwon jakuna a jihohin Bauchi da Ebonyi. Kamfanin dillancin labarai na kasar NAN ya ruwaito shugaban cibiyar Farfesa Abdullahi Mohammed na cewa sun kulla wata yarjejeniya da abokan huldarsu a watan Fabrairu domin samar da jakai miliyan biyu a Najeriya nan da shekara biyar zuwa 10.   Farfesan ya ce shirin zai iya samarwa da kasar kudin shiga da suka kai dala biliyan biyu a ko wacce shekara.   Bayan bunkasa kiwon jakai da shirin zai yi, zai kuma taimaka wajen fadada komar tattalin arzikin kasar a bangaren kiwo da harkar noma.