fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: Jama’atu Nasril Islam

Jama’atu Nasril Islam ta koka kan matsalar tsaro a arewacin Najeriya

Jama’atu Nasril Islam ta koka kan matsalar tsaro a arewacin Najeriya

Tsaro
Kungiyar Jama'atu Nasril Islam da ke karkashin mai alfarma Sarkin Musulmin Najeriya ta koka kan halin rashin tsaro da ake fama da shi a wasu sassan arewacin kasar. A wata sanrwa da kungiyar ta fitar, ta yi kira ga gwamnatin Najeriya ta dauki kwararan matakan kawo karshen hare-haren da ake fama da su a yankin, tana mai cewa alkawuran da gwamnatin ke yi ba tare daukar wani mataki ba ba za su taba wadatarwa ba. Dr. Khalid Aliyu shi ne babban sakataren kungiyar wanda kuma shi ne ya sa hannu kan sanarwar, daga Abuja Yusuf Ibrahim Yakasai ya nemi karin bayani daga gare shi kan abin da sanarwar ta kunsa.
Muna goyon bayan dokokin da akasa na bude masallatai amma suna da wahalar aiwatarwa>>Jama’atu Nasril Islam

Muna goyon bayan dokokin da akasa na bude masallatai amma suna da wahalar aiwatarwa>>Jama’atu Nasril Islam

Siyasa
Kungiyar Addinin Musulunci ta jama'atu Nasril Islam ta bayyana cewa tana goyon bayan dokokin da gwamnati ta saka kan bude masallatai da coci-coci a kasarnan.   Kungiyar wadda me Alfarma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar na III ke shugabanta ta bakin babban sakatarenta, Dr. Khadlid Abubakar Aliyu tace tana goyon bayan matakan na gwamnati kan bide guraren Ibada. Me kula da tsare-tsare na kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 a Najeriya, Sani Aliyu ne ya bayyana cewa guraren Ibada sai sun samar da ruwa da sabulu na wanke hannu sannan a rika saka abin rufe fuska da kuma a coci iyalai su rika zama a guri guda da  kuma bata tazara, kamar yanda Hutudole ya kawo muku a baya.   Ya kuma kara da cewa ana kira ga masu ciwuka irinsu HIV, da Suga da sauransu da s...