fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Tag: JAMB 2021

Bamu fara sayar da Fom din 2021 ba>>JAMB

Bamu fara sayar da Fom din 2021 ba>>JAMB

Siyasa
Hukumar shirya jarabawar Shiga Jami'a ta JAMB ta bayyana cewa, mutane su yi hankali kada su fada hannun 'yan damfara saboda bata fara sayar da Fom jarabawar na shekarar 2021 ba.   JAMB tace wannan sanarwa ta Zama Dole saboda yanda ake yayata cewa wai ta fara sayar da Fom din jarabawar na 2021.   Tace mutane su yi watsi da waccan Sanarwa kuma idan ta fara sayarwa zata sanar ta hanyoyin data saba.