fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Tag: James Rodriguez

James Rodriguez da Richarlison na shirin barin kungiyar Everton

James Rodriguez da Richarlison na shirin barin kungiyar Everton

Wasanni
Yan wasan Everton guda biyu James da Richarlison na shirin barin kungiyar bayan kocinta Carlo Ancelotti ya koma Real Madrid. Tsohon kocin Everton din ya kusa taimakawa kungiyar ta cancanci buga gasar zakarun nahiyar turai a kakar data gabata kafin kungiyar ta samu cikas a karshen kakar, kuma yanzu Madrid tayi wuff da kocin. Ancelotti zai yi siyayyar yan wasa a kasuwa mai zuwa kuma yana fatan shawo kan dan wasan Brazil Richarlison shima ya biyo shi Real Madrid. Manema labarai na Athletic sun ruwaito cewa Richarlison da Rodriguez sun shaku sosai da Ancelotti kuma basu ji dadin barin kungiyar daya yi ba, inda suma ya wasan arewacin Amurkan suka fara tunanin barin kungiyar.   James Rodriguez, Richarlison 'considering Everton exits' Everton duo James and Richarlison are r...
James Rodruiguez ya shirya komawa Everton daga Real Madrid ranar laraba

James Rodruiguez ya shirya komawa Everton daga Real Madrid ranar laraba

Wasanni
Sky Sport sun bayyana cewa Real Madrid da Everton zasu kammala tattaunawa akan siyar da Jamesiguez Rodriguez nan da awanni 48 masu zuwa, bayan dan wasan ya gudanar da gwajin lafiyar shi a makon daya gabata. Hakan zai ba dan wasan Kolombiyan damar sake yin aiki a karkashin jagorancin Carlo Ancelotti bayan yayi aiki tare da shi a Real Madrid da kuma Bayerb Munich. James, wanda yake daukar albashi yuro miliyan 200,000 a kowane mako yana samun matsala da kocin Madrid Zinedine Zidane. Kuma dan wasan yana shan fama kafin ya samu damar buga wasa a kakar data gabata yayin da wasanni 14 kacal ya bugawa Real Madrid a gabadaya wasannin ta. Watanni 12 kacal suka rage a kwantirakin James kuma dan wasan ya kosa ya koma Everton bayan sun yi mai kwantirakin shekaru uku.