fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Tag: Jami’ar Bayero

Hoton Farfesan da ya rasu yau a Kano

Hoton Farfesan da ya rasu yau a Kano

Kiwon Lafiya
Farfesa Balarabe Maikaba kenan na jami'ar Bayero dake Kano a wadannan hotunan wanda ya rasu ayau.   Badai a bayyana dalilin rasuwar tashi ba amma an bayyana cewa yayi fama da zazzabin kwana 4 kamin ya rasu,kamar yanda Vanguard ta ruwaito. Muna fatan Allah ya jikanshi ya kawo karshen wannan lamari.