fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Tag: Jamil Abubakar

Diyar Dangote da Mijinta, Jamil na murnar cika shekaru 3 da Aure

Diyar Dangote da Mijinta, Jamil na murnar cika shekaru 3 da Aure

Uncategorized
Diyar Dangote,  Fatima Dangote da Angonta, Jamil Abubakar na murnar cika shekaru 3 da aure.   Fatima, Diyar attajiri, Aliko Dangote, da Angonta,  Jamil, Dan tsohon shugaban 'yansandan Najeriya,  Muhammad Dikko Abubakar, an daura musu aurene ranar 16 ga watan Maris na shekarar 2018 a Kano.   A shekarar 2019 ne suka haihu , wanda aka haifi diyar a kasar Amurka. Jamil ya shiga Shafinsa na Instagram inda yake tayasu Murna. Fatima Dangote and Jamil Abubakar are celebrating their third wedding anniversary today, March 16.   Fatima, the daughter of billionare business magnate, Aliko Dangote and Jamil, a pilot and son of former Inspector General of Police, Mohammed Dikko Abubakar, had their wedding fathiha on March 16, 2018 in Kano state.   The c...