fbpx
Saturday, May 28
Shadow

Tag: Jami’o’in Najeriya

Dawowar Coronavirus/COVID-19,  Gwamnatin tarayya tace a kulle duka jami’o’in Najeriya sai abinda hali yayi

Dawowar Coronavirus/COVID-19, Gwamnatin tarayya tace a kulle duka jami’o’in Najeriya sai abinda hali yayi

Kiwon Lafiya
Ga dukkan alamu, murnar komawa Aji ta daliban jami'o'in Najeriya ke yi bayan da ASUU ta janye yajin aiki, ta koma ciki.   Wannan na zuwane dalilin umarnin da hukumar dake kula da jami'o'in Najeriya, NUC ta bayar na kulle duka jami'o'in sai abinda hali yayi.   Sanarwar tace an dauki wannan mataki ne dan kiyaye yaduwar cutar Coronavirus/COVID-19 data dawo gadan-gadan. “Vice-Chancellors are to please note that the directive is part of the measures approved by Mr. President to mitigate the second wave of Coronavirus infections in the country. The affected officers are expected to perform their duties from home while those on GL 13 and above should strictly adhere to the extant preventive measures, including maintenance of physical distancing, regular washing of han...
Kwanannan za’a bude Jami’o’i>>Minista ya bada tabbaci

Kwanannan za’a bude Jami’o’i>>Minista ya bada tabbaci

Uncategorized
Ministan Ilimi, Adamu Adamu ya bada tabbacin cewa kwanannan za'a bude Jami'o'in kasarnan bayan kusan shekara daya a kulle saboda yajin aikin ASUU.   Adamu ya bayyana hakane yayin kaddamar da kwamitin da zai sake duba alkawarin dake tsakanin kungiyar malaman jami'o'in da Gwamnatin tarayya.   Yace yajin aikin da Malaman ke yi na damun Gwamnati matuka kuma an samu gagarumin ci gaba wajan tattaunawa tsakanin bangarorin 2 inda yace nan ba da jimawa ba za'a sake bude makarantun. “As you are quite aware, the Federal Government and relevant stakeholders, in the past months, have been neck-deep in several meetings with leadership of the Academic Staff Union of Universities (ASUU) and others, to resolve the outstanding issues that led to the current industrial action in ...
Itama Kungiyar ma’aikatan jami’o’in Najeriya zata tsunduma yajin aiki

Itama Kungiyar ma’aikatan jami’o’in Najeriya zata tsunduma yajin aiki

Siyasa
Kungiyar manyan ma'aikatan jami'o'in Najeriya, SSANU data ma'aikatan jami'o'in da ba malamai masu shiga Aji ba, NASU zasu fara yajin aiki nan da ranar Litinin me zuwa.   Kungiyoyin a sanarwar da suka fitar sun bayyana dalilan shiga yajin aikin nasu da cewa, tsarinnan na biyan albashin IPPIS yana da matsala sannan Akwai alawus-Alawus da suke bi wanda ba'a biyasu ba. Kungiyar tace akwai kuma alkawarinsu da gwamnati wanda shima take kasa tana dabo wanda tace zata yi yajin aikinne na kwanaki 14 a matsayin gargadi kuma idan ba'a biya mata bukatunta ba zata shiga na sai illa masha Allahu.