fbpx
Friday, December 2
Shadow

Tag: Jam’iyyar APC

Shugaba Buhari ya fara saka baki kan Rikicin APC

Shugaba Buhari ya fara saka baki kan Rikicin APC

Siyasa
Sa bakin shugaban kasa Buhari kan rikicin Jam'iyyar APC ta kasa alamune da zai iya kawo dai dai to a tafiyar Jam'iyyar Mai mulki.   Alamu na nuni da cewa shugaban Kasa Muhammad Buhari ya Fara sanya baki kan lamarin. Inda Shugaban ya nada wasu kwamitoci na mutum Uku wanada za suyi Sasanci a tsakanin gwamnoni da kuma Shugaban Jam'iyyar ta kasa. Kamar yadda jaridar The Nation ta Wallafa. tuni dai kwamitin da aka kafa ya Fara, ai watar da aikinsa kamar yadda aka bashi umarnin ya gudanar. Koda  a baya bayannan an rawaito Shugan Jam'iyyar APC ta kasa Adam Oshiomhole ya ziyarci fadar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Inda aka rawaito da cewa Sun kule kufa Wanda hakan nada nasaba da rikicin daya da bai baye Jam'iyyar.
APC ta kira taron gaggawa na masu ruwa da tsaki

APC ta kira taron gaggawa na masu ruwa da tsaki

Siyasa
Jam'iyyar APC ta kira taron masu ruwa da tsaki NEC na gaggawa a ranar 17 ga Mayu Mataimakin Sakatare  Jam’iyyar APC na kasa Cif Victor Giadom ne,  ya ba da sanarwar babban taron gaggawa na kwamitin zartarwa na kasa wanda aka shirya ranar Talata, 17 ga Mayu, 2020. A cewar sa kamar yadda kundin tsarin Jam'iyyar ya tanada an gayyaci membobin kwamitin zartarwa na kasa da su halarci taron gaggawa wanda aka shirya ranar Talata 17 ga Maris, 2020 da karfe 3:00 na yamma.  "Kai tsaye", Giadom ya ce a cikin sanarwar da ya sanya wa hannu a matsayin "Babban Sakataren Kasa. A ranar Laraba ne Sakataren yada labarai na jam’iyyar ya sanar da amincewa da nadin Arc.  Waziri Bulama a matsayin mukaddashin Sakatare na kasa.