
Zanga-zangar SARS tana kan doka kuma ya kamata a basu kariya>>Janar Abdulsalam Abubakar
Tsohon ahugaban kaa, Janar Abdulsalam Abubakar wanda kuma shine shugaban kwamitin Sulhu da zaman lafiya na kasa ya bayyana cewa zanga-zangar SARS tana kan ka'ida.
Ya bayyana hakane a wata sanarwa da ya fitar inda ya nuna damuwa kan yanda ake muzgunawa masu zanga-zangar SARS a fadin Najeriya.
Yace matasan na da ikon su nuna bacin ransu ta hanyar zanga-zanga kuma kamata yayi a barsu su yi zanga-zangar sannan kuma a basu kariya yanda ya kamata.
Ya kawo hankalin shugaban kasa da cewa ya kamata ya duba bukatun matasan dan ya biya musu.
"We watched with utter shock, deep sorrow and sadness, the events that have taken place across the country in the wake of these protests by our youths.
"We have seen ugly scenes of activities that are unrelated to ...