fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Janar din Soja

Cutar Coronavirus/COVID-19 ta kashe janar din Sojan Najeriya

Cutar Coronavirus/COVID-19 ta kashe janar din Sojan Najeriya

Uncategorized
Janar Olubunmi Irefin dake kula da rundunar sojojin Najeriya ta 6 dake Fatakwal, Jihar Rivers ya mutu bayan kamuwa da cutar Coronavirus/COVID-19.   Ya mutu ne bayan halartar wani taron manyan sojoji da aka yi a Abuja. Tuni dai aka dakatar da taron inda kuma aka umarci duk wanda auka halarci taron su killace kansu. The General Officer Commanding (GOC), 6 Division, Port-Harcourt, Major-General Olubunmi Irefin, is dead. The GOC was said to have died after contracting the COVID-19 while attending the annual Chief Of Army Conference in Abuja. The conference has been since been cancelled by the army authorities who also directed all the participants comprising Principal Staff Officers, GOCs, Commandants of army schools, Commanders of army operations, among other participants...