
Bidiyon Shugaban Sojojin Najeriya yana karfafa Musu Gwiwa su yaki Boko Haram ya sha yabo sosai
Shugaban Sojojin Najeriya, Maj Gen i Attahiru ya je Borno inda ya isarwa da sojoji sakon Shugaba Buhari na jinjina.
A wani Bidiyon sa da ya watsu an ji yanda yake baiwa Sojojin Umarnin su je su yaki Boko Haram inda yace ya bada awanni 48 a kwato inda aka kaiwa Sojojin hari.
Kalaman da yayi a wajan yasa 'yan Najeriya da dama suke ta yaba masa inda har wasu ke cewa yafi tsohon shugaban sojojin da yayi Murabus, Janar Tukur Yusuf Buratai.
https://twitter.com/DejiAdesogan/status/1363558509313478657?s=19
https://twitter.com/MalaTujjani73/status/1363753914944921601?s=19