fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Tag: Janar Ibrahim Badami Babangida

Buhari Ya Jinnjina Wa IBB Yayin Cikar Shi Shekara 79, Ya Ce Za’a Tuna Da Hidimarsa Ga Kasar A Koyaushe

Buhari Ya Jinnjina Wa IBB Yayin Cikar Shi Shekara 79, Ya Ce Za’a Tuna Da Hidimarsa Ga Kasar A Koyaushe

Siyasa
A cikin wata sanarwa don taya shi murnar ranar haihuwar shi, tsohon shugaban mulkin soja, shugaba Buhari ya yi addu’ar Allah ya ba shi lafiya da tsawon rai. “Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aike da sakon murna ga tsohon shugaban mulkin soja, janar Ibrahim Badamasi Babangida a ranar haihuwarsa, cika shekaru 79, tare da iyala, abokan shi, domin bikin tare da dattijon shugaban, ”a cikin wata sanarwa da kakakin nasa Femi Adesina, ya fitar a madadin sa, 17 ga watan Agusta, 2020. "Kamar yadda tsohon shugaban mulkin soja ya shigq sabuwar shekara, Shugaban ya yi imanin cewa ko yaushe za a tuna da ayyukan da yayi wa kasar. “Shugaba Buhari ya yi addu’ar cewa Allah Madaukakin Sarki ya ci gaba da karfafa janar Babangida, bashi lafiya da tsawon rai."
Kalli sabbin hotunan tsohon shugaban kasa,IBB

Kalli sabbin hotunan tsohon shugaban kasa,IBB

Siyasa
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad Kenan a yayin da ya kaiwa tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida,IBB ziyara a gidansa dake Minna jihar Naija.   IBB na da shekaru 78, kuma ya mulki Najeriya a matsayin shugaba soja daga shekarar 1985 zuwa 1993.   Kali hotunan ziyarar.