
Hotuna:Shugaba Buhari ya gana da Janar T.Y Danjuma
Shugaban kasa,Muhammadu Buhari ya gana da janar T.Y Danjuma a fadar sa a yau, Litinin.
Hadimin shugaban kasa,Bashir Ahmad ne ya bayyana haka ta shafinsa na sada zumuntar Twitter saidai be bayyana abinda shugawagabannin suka tattauna ba.
https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1262413521838641153?s=19
A baya dai mun kawo muku labarin cewa shugaba Buhari ya tsawaita dokar zaman gida dole a jihar Kano.
Saidai gwamnatin jihar ta bayyana cewa za'a yi sallar Idi amma ba za'a yi shagulgulan sallar ba.