fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Jayjay Okocha

Manajan Liverpool Jurgen klopp ya zabi kwallon Okocha akan kwallon Kahn a matsayin babbar kwallon ban mamaki ta kasar Jamus

Manajan Liverpool Jurgen klopp ya zabi kwallon Okocha akan kwallon Kahn a matsayin babbar kwallon ban mamaki ta kasar Jamus

Wasanni
Tsohon tauraron Najeriyan mai shekaru 46 Jay-Jay Okocha yayi nasarar cin kwallon a lokacin daya ke bugawa kungiyar Eintracht Frankfurt wasa a shekara ta 1992-93 a gasar Bundlesliga. yayi nasarar jefa kwallon ne a lokacin da suke Karawa da kungiyar Karlsruther. Dan wasan tsakiyan sai da ya yanka gabadaya yan wasan da suke harin kwace kwallon a hannun shi yayin daya bar su a kwance kafi ya jefa kwallon. Mujallar yan wasan kwallon kafa da dama sun zabi kwallon a matsayin tauraruwar kwallon shekarar hadda babbar talabijin ta jamus Sportschau. Jurgen klopp ya gayawa Guardian cewa kwallon Okocha ita ce babbar kwallon ban mamaki a duniyar wasan  kwallon kafa ta kasar jamus, saboda tafi ta Kahn tsawon da minti biyar kuma sai da ya bar gabadaya yan wasan da suke kokarin kwace kwallon a...