
Har yanzu West Ham na harin siyan dan wasan gaba na Manchester United, Jesse Lingard
Kungiyar West Ham har yanzu tana harin siyan tauraron dan wasan gaba na Manchester United Jesse Lingard, yayin data ke jira taji ko United zata sabunta mai kwantiraki.
Dan wasan mai shekaru 28 ya dawo atisayi cikin tawagar United kuma yana shirin ganawa da kocinta Ole Gunnar yayin da shekara daya ta rage mai a kwantirakin shi.
West Ham ta ari Lingard ne daga Manchester United inda ya buga rabin kakar Firimiyar data gabata, kuma yayi ci mata kwallaye tara har hakan yasa ya samu damar komawa cikin tawagar Ingila.
Jesse Lingard: West Ham still keen on signing Man Utd forward ahead of winger's talks with Ole Gunnar Solskjaer
West Ham are still keen on signing Manchester United winger Jesse Lingard and are waiting on a decision as to whether he has a future at Old Trafford.
...