fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: JIBWIS

Kungiyar JIBWIS tayi kira ga gwamnati ta  biyawa ASUU bukatunsu domin su janye yajin aiki

Kungiyar JIBWIS tayi kira ga gwamnati ta biyawa ASUU bukatunsu domin su janye yajin aiki

Ilimi
Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa’Ikamatis Sunnah (JIBWIS), tayi kira ga gwamnati cewa su sasanta kawunansu da ASUU domin a kawo karshen yajin aikin da kungiyar keyi. Shugaban JIBWIS, Sheik Sani Yahaya Jingir ne ya bayyana hakan yayin suke gudanar taron murnan zuwan Ramadan a jihar Jos. Inda yace Muhammadu Buhari a matsayin shi na shugaba kamata yayi idan wasu sukayi ba daidai ya gyara masu, saboda hakan ya kamata gwamnati ta biyawa ASUU bukatunsu domin yara su koma makaranta.