fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Jihar Flato

An janye dokar kulle gaba daya a Filato

An janye dokar kulle gaba daya a Filato

Siyasa
Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong ya janye dokar kulle da ya sa da nufin dakile yaduwar cutar coronavirus a jihar har sai yadda hali ya yi.     Lalong ya sanar da haka ne a jawabinsa ga al’ummar jihar ta gidajen radiyo da talbijin, kan halin da ake ciki dangane da cutar ta coronavirus, a yammacin Alhamis.     Dokar kullen da Gwamnatin Jihar ta Filato ta sanya a da, tana aiki ne a ranakun Litinin zuwa Laraba, kafin a janye ta.     Gwamnan ya ce an janye dokar ne sakamakon fito da ka’idojin sassauta matakan kare yaduwar cutar da kwamitin da shugaban kasa ya kafa ya fitar, tare da kira ga jihohi da su kula da matakai a jihohinsu.     Ya ce don haka gwamnatin ta tattauna da masu ruwa da tsaki, sannan ta shirya taron ka...