fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Jihar Naija

Da Duminsa:’Yan Bindiga sun kashe Sojoji 5 da dansanda 1 a jihar Naija

Da Duminsa:’Yan Bindiga sun kashe Sojoji 5 da dansanda 1 a jihar Naija

Tsaro
'Yan Bindiga a jihar Naija sun kashe sojoji 5 da dansanda 1 da kuma kwashe makamai a yau, 1 ga watan Afrilu na shekarat 2021.   Rahoton ya bayyana cewa lamarin ya farund da misalin 0200hrs inda 'yan Bindigar da suka fito ta yankin Kwaki, Kurebe dake Shiroro a jihar Naija suka budewa wata tawagar jami'an tsaro wuta a daidai Allawa.   Majiyar tsaro ta shaidawa hutudole.com cewa an kashe sojoji 5 a harin da kuma dansanda 1. Sun lalata motocin aikin jami'an tsaron tare da kwashe makamai da yawa suka kuma koma ta inda auka fito.   ACTIVITIES OF BANDITS, ON 01/04/2021 , AT ABOUT 0200HRS ARMED BANDITS IN THERE NUMBERS ATTACKED JTF CAMP IN ALLAWA SHIRORO LGA NIGER STATE AND OPENED FIRE ON SECURITIES 5 SOLDIERS AND ONE MOBIILE POLICEMAN WERE KILLED DURING THE. OPERA...
Yan sanda sun kashe wani dan bindiga, tare da kwato bindigar Ak-47 a jihar Neja

Yan sanda sun kashe wani dan bindiga, tare da kwato bindigar Ak-47 a jihar Neja

Tsaro
Rundunar ‘yan sandan Neja ta harbe wani dan fashi har lahira tare da kwato bindiga kirar AK-47 guda daya daga hannun shi a kauyen Tashan – Barau da ke karamar hukumar Rafi ta jihar. Mista Adamu Usman, kwamishinan 'yan sanda a jihar, ya bayyana hakan a wata hira da manema labarai a Minna ranar Laraba, NAN ta ruwaito. Usman ya bayyana cewa jami'an rundunar sun yi aiki da wani sirri wanda ya nuna cewa an hango wasu gungun 'yan fashi a kan babura suna zuwa Pangu-Gari da ke karamar hukumar Rafi. Ya ce rundunarsu sun tattara zuwa wurin kuma sun yi artabu da 'yan bindigar a ƙauyen Tashan-Barau, a kan hanyar Tegina zuwa Minna. A cewarsa, an harbe daya daga cikin 'yan fashin wanda daga baya aka bayyana sunansa da Mohammed Garba na Ungwan Sani, yankin Sabon Mariga da ke karamar h...
‘Yan Bindiga sun kashe Bijilante 5 a jihar Naija

‘Yan Bindiga sun kashe Bijilante 5 a jihar Naija

Uncategorized
Yan Bindiga da suka shiga Tashan Ushiba dake Pandogari a karamar hukumar Rafi ta jihar Naija sun kaiwa 'yan Bijilante harin kwantan Bauna inda suka kashe 5.   Wadanda aka kashe din sune 1.Bala DADI 2. Mubarak JIBRIN 3. Ali MAIGYARA 4. Habibu MANGORO 5. Danazumi URANCIKI, kamar yanda wata Majiyar tsaro ta sanar da hutudole.com.   Sun kuma jiwa mutum 1 me suna Jamilu Ado rauni a kafa wanda tuni aka garzaya dashi Asibiti.   At about 1500hours,date, armed bandits in there numbers invaded tashan ushiba in Pandogari District Rafi LGA niger State and lay an ambush and killed 5 Vigilant members. 1.Bala DADI 2. Mubarak JIBRIN 3. Ali MAIGYARA 4. Habibu MANGORO 5. Danazumi URANCIKI. While one jamilu ADO was shot in the leg and has been taken to hospital in birnin gwar...
Gwamnatin jihar Neja ta sanar da barkewar cutar murar tsuntsaye

Gwamnatin jihar Neja ta sanar da barkewar cutar murar tsuntsaye

Kiwon Lafiya
Gwamnatin jihar Neja ta sanar da barkewar cutar murar tsuntsaye a cikin rukunin gonakin kaji da ke a jihar. Jami’in yada labarai na Ma’aikatar Dabbobin da Masunta, Mista Abubakar Kuta ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya raba wa manema labarai ranar Alhamis a Minna, in ji kamfanin dillancin labarai na Najeriya, NAN. Kuta ya ce kaji a jihar na kamuwa da cutar mura ta nau'in A. A cewarsa, dubban tsuntsaye a jihar, na miliyoyin nairori, an yi asarar su saboda mura. Ya shawarci masu kiwon kaji da su kiyaye kuma su kai rahoton duk wani abin da ya faru na yawan mutuwar tsuntsayen su ga ma’aikatar. Jami’in yada labaran ya bukaci manoma su kula da tsaftar gona, tare da takaita zirga-zirgar ababen hawa da mutane zuwa gonakinsu. “Muna ba da shawara ga manoma s...
Sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara inda suka kashe ‘yan Bindiga da yawa a jihar Naija

Sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara inda suka kashe ‘yan Bindiga da yawa a jihar Naija

Tsaro
Tawagar Sojojin Najeriya da suka kai samame yankin Shiroro na jihar Naija sun samu nasarar kashe da dama daga cikin wasu 'yan Bindiga dake kan hanyar kaiwa jama'a hari.   'Yan Bindigar, sun takurawa jama'ar yankin, inda a kwanakwanannan suka saka garin Erena a gaba da kai masa hari akai-akai.   Hakan ya tilasta mutanen garin da dama tserewa, dan tsira daga hare-haren 'yan Bindigar.  A wani dauki da sojoji suka kai yankin,  sun yi sa'ar haduwa da 'yan Bindigar kuma aka yi musayar wuta a jiya.   Wata Majiya daga yankin ta bayyanawa Hutudole cewa babu wanda ya tsira da rai a cikin 'yan Bindigar, saidai an harbi soja daya a kafa.
Yan Bindiga sun sace mutane 6 bayan sun kashe mutum 1 a jihar Naija

Yan Bindiga sun sace mutane 6 bayan sun kashe mutum 1 a jihar Naija

Tsaro
'Yan Bindiga sun shiga garin Erena dake karamar hukumar Shiroro ta jihar Naija inda suka kashe wani mutum.   Sun kuma sace mutane 6 duk maza inda suka tafi dasu wajan da ba'a sani ba.   Wata majiya a garin ta shaidawa Hutudole cewa, da daren jiyane 'yan Bindigar suka shiga garin, kuma wanda aka sace din 'yan Gudun hijirane da suka baro kauyukansu saboda yawan hare-haren 'yan Bindiga suka koma Erena da zama.   An dai yi jana'izar wanda aka kashe din kamar yanda addinin Musulunci ya tanada.
Gwamnan ‘yan Bindiga sun bakunci Lahira bayan da suka kaiwa wani garin Shiryayyun Mutane hari

Gwamnan ‘yan Bindiga sun bakunci Lahira bayan da suka kaiwa wani garin Shiryayyun Mutane hari

Tsaro
'Yan Bindiga da suka saba shiga kauyuka su kashe mutane su yi garkuwa da wasu ko kuma satar dukiyar Jama'a, a wannan karin sun taro abinda ya fi karfinsu.   Dan kuwa sun shiga garin wasu mutane da a shirye suke da makamansu kuma suka musu kinsan kiyashi.   Lamarin ya farune a garin Kutigi dake karamar Hukumar Lavun ta jihar Naija, ranar Talatar data gabata.   A kalla 'yan Bindiga 40 ne suka mutu yayin da 'yan Banga a garin suka taresu dan dakile harin da suka kaiwa garin, saidai 'yan banga 3 sun rasu, kamar yanda Sahara Reporters ta ruwaito.   Saidai jama'ar garin sun dara tserewa wasu na fargabar kada 'yan Bindigar su kawo harin ramuwar gayyam. Amma tuni aka kai jami'an tsaro garin.   “The vigilante members mobilised and firmly defend...
‘Yan Bindiga sun yaudare mu da Tubar karya suka samu kudin sayen makamai>>Gwamnan Jihar Naija

‘Yan Bindiga sun yaudare mu da Tubar karya suka samu kudin sayen makamai>>Gwamnan Jihar Naija

Tsaro
Gwamnan Jihar Naija, Abubakar Sani Bello ya bayyana cewa, 'yan Bindiga sun yaudaresu da sunan cewa sun tuba inda suka samu kudi dan sayen karin makamai.   Gwamnan ya bayyana hakane yayin da yake ganawa da 'yan Bijilante a karamar Hukukar Mariga inda yace sun dakatar da Sulhu da 'yan Bindigar saboda yaudarar da suka bullo da ita.   Yace suna da shaida akan yanda 'yan Bindigar suka rika tubar karya. Yace nan gana idan za'a musu Afuwa ba za'a rika basu kudi ba, saidai Sana'a. ”From experience, it has been discovered that the repentant bandits, after collecting cash from the dialogue option, they will purchase more weapons and return to their old ways of banditry.” Mr. Sani-Bello said.   ”Any bandit that surrenders his weapons and repents from his heinou...
An Saki duka Dalibai da Malaman makarantar Kagara

An Saki duka Dalibai da Malaman makarantar Kagara

Tsaro
Misalin karfe 5:30am dalibai da malaman makarantar kimiyya ta gwaunati da ke kagara karamar hukumar Rafi ta jahar neja , suka kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane . Suna hanyar Minna don duba lafiyansu da kuma ganawa da maigirma gomna Alh Abubakar Sani BELLO. The abducted Kagara Government Science College students, their teachers and family members have been released. They were released in the early hours of Saturday. A very competent source told THISDAY that the abductees are on their way to Minna and should be in the Niger State capital in a couple of hours.
Da Duminsa: ‘Yan bindiga sun kaddamar da hari a Gurmana, Jihar Naija

Da Duminsa: ‘Yan bindiga sun kaddamar da hari a Gurmana, Jihar Naija

Tsaro
A halin da ake ciki, 'yan Bindiga da yammacin yau, Asabar, 20 ga watan Fabrairu sun kaddamar da hari a garin Gurmana dake karamar hukumar Shiroro ta jihar Naija.   Rahoton da Hutudole ke samu na cewa 'yan Bindigar da yawa sun shiga yankin dauke da muggan makamai.   Suna ta harbin kan mai uwa da wabi, a yayin gujewa harin, Mutane da yawa sun nutse a cikin ruwa. Saidai babu Rahoton yawan mutanen da suka jikkata ko suka rasa rayukansu zuwa yanzu.   GURMANA UNDER SIEGE Right now, confirmed reports emanating from Gurmana, Shiroro local government area, Niger State indicate that, hydraheaded terrorists in their large numbers heavily armed with assorted sophisticated weapons are currently unleashing havock on the suspecting victims. The monsters are currentl...