
Coronavirus/COVID-19: Gwanan Jihar Ogun ya killace kansa
Rahotanni daga jihar Ondo na cewa gwamnan jihar,Rotimi Akeredolu ya killace kansa bisa fargabar kamuwa da cutar Coronavirus/COVID-19.
Sahara Reporters tace ta samu daga majiya me tushe daga fadar gwamnatin jihar cewa gwamnan na killace.
Hakan na zuwane bayan da gwamnan Bau, Bala Muhammad ya kamu da cutar.