fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Jorginho

Mashahuran yan wasan guda biyar da ake sa ran zasu lashe kyautar Ballon d’Or

Mashahuran yan wasan guda biyar da ake sa ran zasu lashe kyautar Ballon d’Or

Wasanni
Bayan kammala wannan kakar wasan gabadaya, hankula sun koma kan babbar kyautar wasan tamola wato Ballon d'Or, yayin da aka yi duba ga yan wasan da suka haskaka a gasar Copa America da kuma European Championship. Ga sunayen mashahuran yan wasa guda biyar da ake sa ran zasu lashe kyautar kamar haka. Lionel Messi Jorginho Harry Kane Robert Lewandowski Georgio Chiellini   Five candidates for the Ballon d'Or With the football season finally now finished, talk has already turned to the Ballon d'Or, with a number of candidates emerging during this summer's Copa America and European Championship. But who are the frontrunners as things stand? We've taken a look at five candidates for the prize. Lionel Messi Jorginho Harry Kane Robert Lewandowski Geo...