fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Julius Berger

Zamu kammala aikin Titin Kano zuwa Abuja kamar yanda muka dau alkawari>>Kamfanin Julius Berger ya mayarwa da majalisa martani

Zamu kammala aikin Titin Kano zuwa Abuja kamar yanda muka dau alkawari>>Kamfanin Julius Berger ya mayarwa da majalisa martani

Siyasa
Kamfanin Julius Berger dakw aikin ginin titin Abuja zuwa Kaduna-Kano Ya bayyana cewa ba zai wuce tsawon lokacin da ya dauka na kammala aikin ba.   Kamfanin yace bama Aikin titin Kano zuwa Abuja ba kadai, Hadda aikin Titin Ibadan da kuma na ginin gadar 2nd Niger Bridge duk zasu kammalasu akan kari. Shugaban kamfanin Lars Richter ne ya bayyana haka a gaban kwamitin majalisar wakilai da ya gayyaceshi. Ya kuma musanta zargin cewa sjn bi ta karkashin kasa wajan basu aikin da gwamnatin tarayya ta yi.   Yace sun bi dokane wajan samun aikin daga gwamnatin tarayya kuma suka yi nasara. Yace duk wani abu da ake bukata na aikin sun tanadeshi kuma suna kammala gajerun ayyuka kamin ma lokacin da suka daukarwa kansu.