
“Idan basu yarda ba suka kai kara kotu”>>Pep Guardiola ya mayarwa da Jurgen Klopp martani
Manajan Manchester City Pep Guardiola ya cewa Liverpool ta kai karanshi kotu idan bata son kashe makudan kudaden daya ke wajen siyan yan wasa, bayan kocin Liverpool Klopp ya kalubalanci abokin adawar nashi.
Jurgen Klopp ya kalubalanci Pep Guardiola cewa yana kashe makudan kudade sosai wurin siyan yan wasa inda yake kokarin dara mai laifi, amma Guardiola ya wanke kansa inda ya bayyana cewa City na bin dokokin kashe kudi a kasuwar yan wasa.
Kocawan guda biyu sun kasance abokan adawa sosai yayin da suka lashe kofunan Firimiya hudu da suka gabata a tsakanin su, inda Pep ya lashe uku sai Klopp ya lashe guda.
'If they don't agree, they can go to court' - Guardiola reacts to Klopp's criticism of Man City transfers
Manchester City manager Pep Guardiola has said Liverpool should "...