fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Justice Ibrahim Tanko

Yanzu-Yanzu: Alkalin Alkalan Najeriya ya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19, an garzaya dashi Dubai

Yanzu-Yanzu: Alkalin Alkalan Najeriya ya kamu da cutar Coronavirus/COVID-19, an garzaya dashi Dubai

Kiwon Lafiya
Alkalin Alkalan Najeriya,  Justice Ibrahim Tanko ya kamuda cutar Coronavirus/COVID-19.   Daya daga cikin Alkalan Kotun koli, Justice Ibrahim Saulawa ne ya bayyana haka a wajan kaddamar da hedikwatar Lauyoyi Musulmai ta kasa a Abuja a yau, Talata.   The Nation ta ruwaito cewa Alkalin na Dubai inda ake duba lafiyarsa. Nigeria’s Chief Justice, Ibrahim Tanko Muhammad, has reportedly tested positive for coronavirus (COVID-19).   Justice Ibrahim Saulawa, a member of the Supreme Court, disclosed this at the unveiling of the national headquarters of Muslim Lawyers’ Association of Nigeria (MULAN) on Tuesday in Abuja.   He is presently in Dubai receiving treatment, according to The Nation.