fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Justin Trudeau

Batanci ga Annabi(SAW): Yancin fadar Albarkin baki na da iyaka>>Shugaban kasar Canada ya nesanta kansa da shugaban Faransa

Batanci ga Annabi(SAW): Yancin fadar Albarkin baki na da iyaka>>Shugaban kasar Canada ya nesanta kansa da shugaban Faransa

Siyasa
Ga dukkan Alamu shugaban kasar Canada, Justin Trudeau baya tare da shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron da ya kare zanan Batancin da mujallar Charlie Hebdo ta yi na batanci ga Annabi(SAW).   Da aka tambayeshi game da 'yancin fadar Albarkacin baki da kuma yanda aka nuna zanen batanci ga Annabi(SAW), Trudeau ya bayyana cewa tabbas suna kare 'yancin fadar Albarkacin baki amma kuma yana da iyaka.   Yace dolene a yi taka tsantsan da abinda za'a fada kada ya cutar ko batawa sauran Al'ummar Duniya. Yace misali ba zaka shiga gidan Kallo da yame cike da mutane ba ka fara ihun wuta-wuta.   Saidai yayi Allah wadai da hare-haren da aka kai a Faransar inda yace suna tare da ita akan wannan.   Al-Arabia ta ruwaito Justin Trudeau na cewa:   “But f...