
Humumar UEFA ta dakatar da shirinta na hukunta Real Madrid, Barcelona da kuma Juventus
Hukunar UEFA ta tabbatar da dakatar da shirinta na hukunta kungiyoyin wasan tamola guda uku da suka ki fita daga European Super League.
Barcelona, Juventus da Real Madrid ne kungiyoyi uku cikin 12 da suka kirkira gasar da suka ki janye ra'ayoyin su akan gasar data sabada UEFA.
Manchester City, Manchester United, Chelsea, Arsenal, Liverpool, Tottenham, Inter Milan, AC Milan da Atletico Madrid duk sun janye ra'ayoyin su akan gasar bayan ran masoya, yan wasa da kocawa ya baci bakidaya.
UEFA back down and suspend proceedings against Real Madrid, Barcelona and Juventus
Kuma a baya ma'akatar shari'a ta kasar Switzerland ta bayyana cewa hukumar FIFA da UEFA ba zasu iya hukunta wa'yan nan jiga-jigan kungiyoyin guda uku ba da suka ki fita daga gasar.
UEFA have officially announ...