fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kaduna-Abuja

Gwamnati zata nunka farashin hawa jirgin kasa daga Kaduna zuwa Abuja

Gwamnati zata nunka farashin hawa jirgin kasa daga Kaduna zuwa Abuja

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zata kara farashin kudin hawa jirgin kasa daga Kaduna zuwa Abuja.   Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi me ya tabbatar da hakan yayin da yake rangadin tashar jirgin kasa ta Itakpe-Warri a jiya, Asabar. A baya dai fasinja na biyan 1,300 dan shiga taragon gama gari yayin da ake biyan 2500 dan shiga taragon manyan mutane, amma a yanzu za'a kara farashin hawa jirgin zuwa 2,600, taragon gama gari, da kuma 5000, taragon manyan mutane.   Ministan ya bayyana cewa saboda cutar Coronavirus zasu rage yawan mutanen da zasu rika shiga jirgin, inda yace a baya kowane Tarago na daukar mutane 88 amma a yanzu zasu mayar dashi mutane 40 kawai wanda yace hakan na nufin zasu kara kudin hawa jirgin.   Saidai yace kamin a kaddamar da wannan t...