fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Ku bar Kaduna ku koma Wasu jihohin idan ba haka ba muna nan zuwa kamaku>>Gwamna El-Rufai ga masu makarantun Allo(Almajirai)

Ku bar Kaduna ku koma Wasu jihohin idan ba haka ba muna nan zuwa kamaku>>Gwamna El-Rufai ga masu makarantun Allo(Almajirai)

Siyasa
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya gargadi masu makarantun Almajirai dasu bar jihar su koma wasu jihohin.   Gwamnan yace idan kuma sun ki to ko ba dade ko bajima gwamnati zata zo kansu. Ya bayyana hakane a lokacin da yake kaddamar da kwamitin baiwa yara kariya da kula da jin dadin rayuwarsu.   Gwamna yake suna yaki da almajiranci amma wasu na ganin cewa basu yadda da hakan ba, yace amma su sun san cewa suna kan daidai kuma zasu ci gaba da aiki tukuru wajan ganin sun samu Nasara.   Yace akwai tsare-tsaren tallafawa marasa karfi wanda kuma zasu yi kokarin ganin cewa tallafin ya kai ga ainahin wanda aka yi dansu.   He said said, “we are working on the almajir system and many people do not agree with what we are doing, but we are very...