fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Kaduna Polytechnic

Tsohon Malamin KADPoly, Kaduna ya kashe kansa

Tsohon Malamin KADPoly, Kaduna ya kashe kansa

Uncategorized
Tsohon malamin kwalejin tarayya ta Ilimin kimiyya dake Kaduna, Austine Umerah wanda yayi aiki da tsangayar kiyar da harsuna ya harbi matarsa sannan ya kashe kanshi.   Lamarin ya farune a gidansa dake Kigo Road, Birnin Kaduna. Dailytrust ta ruwaito cewa ya harbi matarsa, Maurine Umerah kamin ya kashe kansa. An garzaya da matar tasa Asibitin Sojoji na 44 inda shi kuma aka kai gawarsa Asibitin Barau Dikko. Kakakin 'yansanda, Muhammad Jalige ya tabbatar da faruwar lamarin.