fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Kadunz

Hotuna: Dan gidan Gwamnan Kaduna, Bashir ya fita zanga-zangar maganin matsalar tsaro a Arewa

Hotuna: Dan gidan Gwamnan Kaduna, Bashir ya fita zanga-zangar maganin matsalar tsaro a Arewa

Tsaro
Dan gidan gwamnan Kaduna, Bashir El-Rufai ya fita zanga-zangar nuna damuwa kan matsalar tsaro a Arewa.   Ya fita inda aka ganshi yana daga kwalayen dake kira ga gwamnati ta kawo tsaro a Arewar. Tun a jiya ne dai yayi Alkawarin cewa zai fito zanga-zangar a yau. Ya kuma bayyana cewa zai bada dukkan wata gudummawa da ake bukata a wajan zanga-zangar.     https://twitter.com/BashirElRufai/status/1317487827815403520?s=19 Those in Kaduna State peacefully protesting to #SecureNorth & #EndBanditry should please let me know if there’s any support I can render. Be it resources, security & legal aid. You can contact @jishaq1 and @Waspapping_. Northern Nigeria must be safe. We must make Sardauna proud. https://twitter.com/BashirElRufai/status...