fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Tag: Kagara

An Saki duka Dalibai da Malaman makarantar Kagara

An Saki duka Dalibai da Malaman makarantar Kagara

Tsaro
Misalin karfe 5:30am dalibai da malaman makarantar kimiyya ta gwaunati da ke kagara karamar hukumar Rafi ta jahar neja , suka kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane . Suna hanyar Minna don duba lafiyansu da kuma ganawa da maigirma gomna Alh Abubakar Sani BELLO. The abducted Kagara Government Science College students, their teachers and family members have been released. They were released in the early hours of Saturday. A very competent source told THISDAY that the abductees are on their way to Minna and should be in the Niger State capital in a couple of hours.
Ana samun Rahotanni Masu karo da juna kan sakin daliban makarantar Kagara

Ana samun Rahotanni Masu karo da juna kan sakin daliban makarantar Kagara

Tsaro
Rahotanni daga jihar Naija sun bayyana cewa an saki daliban Makarantar Kagara da Malamansu da aka sace.   A ranar Lahadi, Jami'an gwamnatin jihar Naija sun bayyana cewa an saki daliban suna kan hanyarsu ta komawa Minna inda gwamnan jihar da mukarrabansa suna can suna jiran zuwansu.   Hakanan wata Majiyar tsaro ta bayyanawa Punchng cewa daliban na Hanyar Birnin Gwari dan komawa gida.   Saidai da yammacin jiya, Lahadin, Misalin Karfe 11PM na dare gwamnan jihar Naija, Abubakar Bello da yake magana da iyayen daliban yace har yanzu suna tsare a hannun wanda suka yi garkuwa dasu amma suna kokarin ganin sun kubutar dasu.   Abin jira dai a gani shine yaushe aiban zasu samu 'yanci.   “We still have the students of Kagara in the hands of the ban...
Yanda aka sanar da ‘yansanda zuwan ‘yan Bindigar da zasu sace daliban Kagara amma basu dauki mataki ba

Yanda aka sanar da ‘yansanda zuwan ‘yan Bindigar da zasu sace daliban Kagara amma basu dauki mataki ba

Tsaro
Rahotanni sun bayyana cewa an kwashe awanni 11 'yan Bindiga na shawagi a yankin Kagara kamin su kai harin da suka sace daliban makarantar Sakandare a garin.   A ziyarar da wakilin The Cable ya kai garin ya samu bayanin cewa 'yan Bindigar sun fara yada Zango a garin kwari ne da misalin karfe 2 na rana inda suka rika tsara yanda zasu kai harin.   Yan Bindigar kimanin su 50 sun ajiye ababen hawansu a bayan gari inda suka shiga garin a kafa. Majiyar tace ta yi hira da mutane kusan 12 kuma ta fahimci cewa an sanar da 'yansanda game da harin amma basu dauki daukar mataki, Maimakon haka sai suka koma suna tsare ofishin su na garin.   During a visit to the community, TheCable gathered that the bandits first arrived at Kwari village at about 2pm on Tuesday, waiting ...
Yanda Wanda suka sace daliban Kagara suka nemi a biya Miliyan 500 amma Gwamna Bello yaki

Yanda Wanda suka sace daliban Kagara suka nemi a biya Miliyan 500 amma Gwamna Bello yaki

Siyasa, Uncategorized
Wanda suka sace daliban Kagara sun nemi a biya kudin fansa Miliyan 500 amma gwamnan jihar, Abubakar Bello ya ki amincewa da wannan bukata.   Thisday ta ruwaito cewa, Sakataren gwamnatin Jihar, Ahmad Ibrahim Matane ne ya bayyana haka ga manema labarai inda rahoton ya nuna cewa har yanzu dai ba'a saki daliban ba.   Yace kuma 'yan Bindigar na neman a saki wasu daga cikinsu da aka kama.   A baya dai Mun kawo muku yanda Peoplesgazette tace an biya 'yan Bindigar Miliyan 800 kuma tuni har sun saki daliban.
An zargi gwamnati da biyan Naira Miliyan 800 dan kubutar da daliban Kagara

An zargi gwamnati da biyan Naira Miliyan 800 dan kubutar da daliban Kagara

Uncategorized
A yayin da gwamnatin tarayya da ta jihar Naija da Zamfara suka shiga maganar kubutar da daliban makarantar Kagara dake Jihar Naija, an Samu Rahoton cewa an biya wanda suka sace daliban Kudin Fansa, Miliyan 800.   Hakan ya fito ne daga Jaridar Peoplesgazette inda tace kuma an saki daliban suna kan hanyar komawa gida.   Saidai a wani Rahoto na daban gwamnan Jihar Naijan, Abubakar Bello ya bayyana cewa ba'a saki daliban ba amma dai ana dab da samun hakan.   Sheikh Dr. Ahmad Gumi da ya tattauna da wasu shuwagabannin wanda suka sace daliban ya bayyana cewa sun nemi a saki wasu daga cikinsu da ake rike dasu. Kuma Rahoton Punchng yace gwamnatin jihar Naija na duba yiyuwar hakan.   “I met with people who know the people responsible (for the abduction), w...
Mun gano inda ake ajiye da daliban Kagara kuma mun zagaye wajan>>Jami’an tsaro

Mun gano inda ake ajiye da daliban Kagara kuma mun zagaye wajan>>Jami’an tsaro

Tsaro
Wata Majiya daga jami'an tsaron Najeriya ta shaida cewa bayan nema ta sama da kasa an gano inda ake ajiye da daliban makarantar Kagara da aka sace.   Majiyar wadda bata yanda an bayyana sunan ta ba tace daliban na jiye kuda da fasinjojin Motar da aka sace saboda wanda suka sacesu a kungiya daya suke.   Hakanan majiyar tace an yiwa wajan Tsinke. Wani Rahoton da Punchng ta ruwaito na kari da cewa gwamnatin jihar Naija data Zamfara sun fara tattaunawa da 'yan Bindigar.   Hakanan Shugaba 'Yansandan Najeriya,  IGP Muhammad Adamu ya bayyana cewa sun aika da karin jami'an tsaro Jihar Naija da kuma jirgi.   A top security source, who confided in The PUNCH, said the kidnappers of the students and the passengers belong to the same gang.   He sai...
Biyan kudin fansa ba shine mafita ba, a samarwa makarantun ‘ya’yan Talakawa tsaro kamar yanda ake samarwa na masu kudi>>Atiku Abubakar

Biyan kudin fansa ba shine mafita ba, a samarwa makarantun ‘ya’yan Talakawa tsaro kamar yanda ake samarwa na masu kudi>>Atiku Abubakar

Tsaro
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi Allah wadai da satar daliban sa aka yi a Kagara, Jihar Naija.   Atiku ya bayyana cewa matsalar tsaron Najeriya ta kai wani hali mafi muni wamda ya kamata ace an dauki matakin magance matsalar.   Atiku yace yanzu ba lokacin dorawa wani laifi bane, yace kamata yayi a rika daukar matakan hana faruwar irin wannan abu, ba sai ya faru ba azo anata neman yanda za'a maganceshi.   Yace kamata yayi gwamnatin tarayya ta samar da tsaro a irin wadannan makarantu idan kuma ba zata iya ba, ta baiwa gwamnatocin jihohi damar yi. Yace ya kamata kamar yanda makarantun 'ya'yan Masu Kudi ke samun Tsaro suma 'ya'yan Talakawa a asama musu. “As a nation, we must be willing to provide the same level of security that we pr...