fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kai Havertz

Portugal tayi kuskuren zira kwallaye biyu a ragarta yayin da Germany ta lallasa ta daci 4-2 a gasar Euro

Portugal tayi kuskuren zira kwallaye biyu a ragarta yayin da Germany ta lallasa ta daci 4-2 a gasar Euro

Wasanni
Germany tazo daga baya tayi nasarar lallasa Portugal daci 4-2 a gasar Euro bayan Portugal tayi kuskuren zira kwallaye biyu a ragarta. Criatiano Ronaldo ne ya taimakawa zakarun gasar suka fara jagoranci, inda ya kafa irin tarihin Miroslav Klose na zama dan wasan turai mafi yawan kwallaye a gasar Euro da kofin Duniya bayan cin kwallo ta 19. Getmany ta lallasa Portugal ne sakamakon Ruben Dias da Guerriero da suka yi kuskuren cin gida, sannan kuma Kai Havertz da Robin Gosens suka kara ci mata kwallaye biyu kafin daga bisani Portugal ta rama kwallo guda ta hannun Diogo Jota.   Portugal score two own goals in thumping defeat Germany benefited from two own goals as they came from behind to seal a thumping 4-2 win over Portugal in Euro 2020 Group F on Saturday. Cristiano had put...
Chelsea ta tabbatar da sayen Kai Havertz

Chelsea ta tabbatar da sayen Kai Havertz

Wasanni
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta tabbatar da sayen Kai Havertz daga kungiyar Bayer Leverkusen akan kwantirakin shekaru 5.   Dan shekaru 21 dake buga wasan tsakiya ya tabbata dan wasan Chelsea a yau, Juma'a. Kai Havertz na zuwane bayan Chelsea ta sayo Hakim Ziyech, Ben Chilwell, Timo Werner da Thiago Silva. Ya bayyana cewa zuwansa Chelsea burinsa ne ya cika kuma ya kagara ya fara wasa da sauran 'yan kungiyar.