
Wani Shahararren kasar Amurka ya zargi Kamala Harris, mataimakiyar shugaban kasa da lalata da maza wajan kaiwa matsayin da ta kai
Tauraron me wasan barkwanci na kasar Amurka, Terrence K. William yayi zargin cewa mataimakiyar Joe Biden, Kamala Harris ta rika lalata da maza kamin ta kai matsayin da take.
Terrence wanda masoyin Trump ne ya bayyana cewa Harris ba abin koyi ce ga matasan 'yan mata ba inda yace shima Joe Biden tna ambfani dashine dan kaiwa ga zama shugabar kasar Amurka.
Yace Harris tasan cewa Joe Biden ba zai dade ba(Zai Mutu) dan haka ita sai ta zama shugabar kasa. Yayi zargin cewa magudi akawa Trump.
Saidai ya sha caccaka saboda wannan kalami nasa.
He tweeted: "Kamala Harris slept her way to the Top! Now she’s is using Joe to become President because he won’t last long. She is not a great example for young girls around the world. STOLE THE ELECTION."
&nb...