fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kankana

Yanda Kankana ke taimakawa karfin gaba, Maganin Hawan Jini da sauransu

Yanda Kankana ke taimakawa karfin gaba, Maganin Hawan Jini da sauransu

Kiwon Lafiya
Kankana na daya daga cikin jerin kayan itatuwa masu zaki da kuma al'fanu ga lafiyar jikin Dan Adam. Wani abin da zai ba ka mamaki shi ne ba duk masana ne suka amince da cewa kankana dan bishiya ce ba, wasu daga cikin manya-manyan masu bincike suna ganin cewa ana sakata a cikin ganyayyaki ne kamar su Cucumber sai dai tana da zaki, ana samunta a ko’ina cikin nau’uka da launuka mabambanta, wanda har jami’ar Washington da ke Amurka ta fitar da wasu alkaluma inda take cewa akwai nau’o’in kankana a duniya har 126 dukkansu suna dauke ne da nau’o’i kala daban-daban. Kankana wacce ake mata lakabi da uwar ruwa tafi amfani ne a lokacin da ta nuna sosai masana sun ce sinadaran nunannar ya fi taruwa sosai musamman beta-carotene dake cunkushe a cikin jan tozon nan wanda ke matukar ta...